✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ilimi shi ne ginshiqin rayuwa – Ramatu Ajuji Abubakar

Hajiya Ramatu Ajuji Abubakar ita ce Kwamishinar Ilimi ta Jihar Nasarawa.  ’Yar siyasa ce.  Ta  rike mukamai daban-daban a bangaren ilimi.  A tattaunawarta da wakilinmu…

Hajiya Ramatu Ajuji Abubakar ita ce Kwamishinar Ilimi ta Jihar Nasarawa.  ’Yar siyasa ce.  Ta  rike mukamai daban-daban a bangaren ilimi.  A tattaunawarta da wakilinmu a Lafiya ta bayyana tarihin rayuwarta da dalilin da ya sa ta shiga harkokin siyasa da sauransu.  Ga yadda hirar ta kasance: