✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Idan tela ya jika maka aiki yaya za ka yi?

Dinke-dinken sabbin kaya abu ne da ke yawa a lokacin da Sallah ta karato. Sai da kuma ana yawan samun rashin cika alkawari daga bangaren…

Dinke-dinken sabbin kaya abu ne da ke yawa a lokacin da Sallah ta karato.

Sai da kuma ana yawan samun rashin cika alkawari daga bangaren teloli.

A kan hakane Aminiya ta zaga kan tituna, ta tambayi mutane abin da za su yi idan tela ya jika musu aiki?

%d bloggers like this: