More Podcasts
Teloli iyayen haɗa gwarama! An saba kai ruwa rana a kowace Sallah idan teloli suka sha ta fi karfinsu.
Sai dai ba saban ba, wani telan da muka zanta da shi ya ce ya kammala dinkunan da ya karba kakaf yayin da wani ya tsere ya bar masu kaya da wayyo!
- NAJERIYA A YAU: Mutanen Da Aka Haramtawa Cin Zakkar Kono
- DAGA LARABA: Yadda Sabbin Ma’aurata Ke Morewa A Ramadan
Shin wadanne dabaru ya kamata tela ya yi amfani da su wajen ganin ya sallami kowa? Shirin Najeriya a Yau na dauke da karin bayani.
Domin sauke shirin, latsa nan