✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Idan Najeriya Ta Karbo Sabon Bashin tiriliyan N1.7

'Yan Najeriya na caccakar Gwamnati bayan Shugaba Buhari ya nemi izinin karbo sabon rance


Domin sauke shirin latsa nan.

‘Yan Najeriya da dama na caccakar Gwamnatin Tarayya bayan da Shugaba Muhammadu Buhari ya aike da takarda ga Majalisar Dattawa yana neman sahalewarta ya ciyo wani sabon rance.

Masu sharhi kuma na cewa ba a taba samun gwamnatin da ta ciyo bashi kamar gwamnatin nan ba.

Shin mece ce hikimar karbo rancen, kuma wanne tasiri zai yi a kan rayuwar ‘yan Najeriya?