✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hukumar kula da kwallon kafa a Nasarawa ta dakatar da kulob din Akurba United

kungiyar wasan kwallon kafa ta Jihar Nasarawa ta dakatar da kungiyar kwallo ta Akurba United daga fafatawa cikin wasan kwallon kafa da take shiryawa a…

kungiyar wasan kwallon kafa ta Jihar Nasarawa ta dakatar da kungiyar kwallo ta Akurba United daga fafatawa cikin wasan kwallon kafa da take shiryawa a Jihar.
Hakan ya biyo bayan&nbsp Idan ba a manta ba makwanni biyu da suka gabata ne kungiyar kwallon kafa ta Akurba da aka fi sani da Akurba United da ke wakiltar Jihar Nasarawa a gasar kasa na mataki na uku ta kara da karamar kungiyar Filato United a garin Bauchi inda aka ragargaza Akurba United da ci 79 da nema da hakan ya sa mutane da dama a ciki da wajen jihar&nbsp