Miliyoyin Musulmi ne a faɗin duniya ke bikin Ƙaramar Sallah bayan kammala azumin Ramadana.
Ku ci gaba da kasancewa da shafin Aminiya domin samun hotunan yadda aka gudanar da Sallar Idi a wasu sassan duniya da kuma nan gida Nijeriya.




Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, da mataimakinsa Abdussalam Abubakar, tare da Sarkin Kano na 16 Muhammadu Sunusi II, a filin idin Ƙofar Mata da ke Kano.
📸: Kwankwasiyya Reporters
Yadda Falsɗinawa suka gudanar da Sallar idi bayan Isra’ila ta yi luguden wuta a Gaza a safiyar ranar Sallar.
📸: Aljazeera
Yadda Sarkin Saudiyya, Salman bn Abdulaziz Alsaud, da ɗansa Yarima Muhammad bn Salman, suka gudanar da Sallar Idi ranar Lahadi.
📸: Inside the Haramain