✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hotunan Jana’izar Iyan Zazzau Bashar Aminu

A safiyar Asabar 2 ga watan Janairu, 2020 aka yi wa Iyan Zazzau, Alhaji Bashar Aminu Sallar Jana’iza bayan ya rasu sakamakon rashin lafiya na…

A safiyar Asabar 2 ga watan Janairu, 2020 aka yi wa Iyan Zazzau, Alhaji Bashar Aminu Sallar Jana’iza bayan ya rasu sakamakon rashin lafiya na kwana guda a Legas, yana da shekara 70.

Wakilin Aminiya ya halarci sallar ta ta gudana a Zariya, inda ya samo muku wadannan hotuna:

Wani bangare na jama’a a lokaicn da ake jiran Sallar Jana’izar Iyan Zazzau Alhaji Bashar Aminu
Wasu daga cikin mahalarta Sallar Jana’izar Iyan Zazzau a Zariya
Gawar mamacin a lokacin da ake mata sallah kafin a kai shi makawancinsa
Lokacin da aka iso da gawara mamacin kafin a yi mata sallah.
Limamin Masarautar Zazzau, Sheikh Dalhatu Kasimu ne ya jagoranci sallar jana’izar