Hotuna: Ziyarar ’yan Kannywood wurin Ministar Al’adu Hannatu Musa
Ministar ta yi alkawarin aiki da masana'anar don raya al'adun gargajiya don ci gaban kasar nan.
DagaYakubu Liman
Fri, 17 Nov 2023 13:03:58 GMT+0100
‘Yan Kannywood karkashin kungiyar raya al’adun gargjiya ta ‘Kannywood Cultural Heritage’ KCH ta ziyarci Ministar Al’adu da Kirkire-Kirkire, Hannatu Musa a inda ta yi alkawarin aiki da ‘yan masana’anar don raya al’adun gargajiya don ci-gaban kasar nan.
Ga yadda ziyarar ta kasance cikin kayatattun hotuna:
‘Yan kungiyar Kannywood na sauraron Ministar tana gabatar da jawabinta Hoto: Ibrahim MandawariShugaban kungiyar Ibrahim Mandawari da Nuhu Abdullahi da Alhaji Sheshe da Tijjani Faraga da sauran ‘yan kungiyar a yayin ziyarar Hoto: Ibrahim MandawariMinistar da manyan jami’an ma’aikatar ta a yayin ziyarar Hoto: Ibrahim MandawariMInistar da Hannatu Bashir da Rashida Adamu Mai Sa’a a bayan kammala ziyarar Hoto: Ibrahim MandawariNuhu Abdullahi da Tijjani Faraga tare da Ministar bayan kammala ziyarar Hoto: Ibrahim MandawariIbrahim Mandawari, Shugaban kungiyar da Barista Lukman na Kwana Casa’in tare da Ministar bayan kammala ziyarar Hoto: Ibrahim MandawariMinistar da manyan jami’an Ma’aikatar tare da ‘yan kungiyar ta Kannywood Cultural Heritage bayan kammala ziyarar Hoto: Ibrahim Mandawari