✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: ’Yan Shi’a da ’yan sanda suka kama bayan rikicin Abuja

Mabiya akidar Shi'a da ’yan sanda suka kama bayan arangamar da ta yi ajalin ’yan sanda biyu da farar hula a Kasuwar Wuse da ke…

Wasu mabiya akidar Shi’a da ’yan sanda suka kama bayan wata arangama tsakanin bangarorin, wadda ta laƙume rayukan ’yan sanda biyu da kuma wani mutum guda a Kasuwar Wuse da ke Abuja.

Hoto: Abubakar Sadiq Isah.