Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya karɓi baƙuncin tawagar kamfanin Media Trust Group, mamallaka jaridar Daily Trust, Aminiya, Trust TV, da Trust Radio.
Daga cikin tawagar da suka kai wa gwamnan ziyara akwai Babban Jami’in Gudanarwa na Kamfanin, Malam Ahmed I. Shekarau, da Editan Harkokin Siyasa na Daily Trust, Clement Oloyede.
- Zaɓen Ƙananan Hukumomi: Ba ni da shirin yi wa APC zagon ƙasa — Baloni
- Fulanin asali ba sa aikata ta’addanci — Sarkin Zazzau
Sun gana da gwamnan a ofishinsa da ke gidan gwamnatin Bauchi.
Ga hotunan yadda ganawar ta wakana: