✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

HOTUNA: Yadda gobara ta kona shaguna a Yobe

Gobarar ta tashi ne a kafin wayewar garin Asabar a unguwar Sabon Fegi da ke kusa da gidan tsohon gwamnan jihar

Akalla shaguna 10 ne suka kone bayan wata gobara a garin Damaturu, hedikwatar Jihar Yobe.

Wanna gobara ta tashi ne a kafin wayewar garin Asabar a unguwar Sabon Fegi da ke kusa da gidan tsohon gwamnan jihar, Sanata Ibrahim Gaidam.

Ga wasu hotunan irin barnar da gobarar ta yi.