Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da gidajen Rugar Fulani a dajin Dansoshiya da ke karamar hukumar Kiru wanda gwamnatin jihar ta gina domin samar wa makiyaya matsuguni.
Gwamnatin Jihar Kano ta yi haka ne domin bai wa Fulani makiyaya damar yin kiwo a waje daya maimaimakon yawo da suke yi a bisa al’ada.
Ga hotunan kaddamar da gidajen rugar Fulanin: