✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Halin da ake ciki a kotu kafin ci gaban Shari’ar Masarautar Kano

Hotunan halin da ake ciki gabanin fara shari'ar a Babbar Kotun da ke unguwar Gyadi-Gyadi.

A ranar Alhamis za a ci gaba da sauraron shari’ar Masarautar Kano mai cike da rudani tsakanin Sarki Aminu Ado Bayero da Sarki Muhammadu Sanusi II.

Ga hotunan halin da ake ciki gabanin fara shari’ar a Babbar Kotun Tarayya da ke unguwar Gyadi-Gyadi.

Hotuna: Khaleedd Yusha’u Khaleed.