✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Yadda aka Karrama ma’aikata da abokan huldar kamfanin Media Trust

Kamfanin ya karrama ma'aikatansa da abokan huldarsa da suka yi zarra a shekarar 2023

Kamfanin Media Trust

Kamfanin ya kuma karrama ma’aika

Kamfanin ya kuma karrama ma’aikaansa da suka shekara 20 da masu 15 da kuma 10 suna aiki da shi da kyau

Gwamna

A yayin bikin an ba da

Mahalarta taron suna tafi a lokacin da ake bayyana sunayen wadanda suka lashe kyauttuka a bikin da aka gudanar ranar Labara a hedikwatar Rukuncin Kamfanin Media Trust da ke Abuja
Shugaban Kamfanin Media Trust, Kabiru Yusuf, a lokacin da ake jawabi a wurin taron.
Shugabar Shahen Gudanarwa da Jin Dadin Ma’aikata a Kamfanin Media Trust, Hajiya Hadiza Bala, a lokacin da ake jawabi a wurin taron.
(Daga dama) Babban Edita kuma Daraktan Shashen yada Labaran Zamani na Rukunin Kamfanin Media Trust, Naziru Mika’il Abubakar da Shugaban Trust TV, Ibrahim Shehu da kuma Mukaddashin Babban Jami’in Gudanarwa na Rukunin Kamfanin Media Trust, Ibrahim Shekarau a wurin bikin.
Wani sashe na kwamitin Daraktocin Rukunin Kamfanin Media Trust a wurin taron da aka gudanar a babban ofishin kamfanin da ke Abuja.
(Daga hagu) Malam Abacha, wakiliin Gwamna Babagana Zulum na Jibar Borno, Wakilin Shugaban Bankin Zenith Dr. Ebenezer Onyeagwu, Group Managing Director/CEO da kuma mambobinn kwamitin daraktocin kamfanin Media Trust
Wakilan Gwamnatin Borno da Bankin Zenith suna gaisawa a wurin bikin
Fuskokin wasu daga cikin ma’ikatan da aka karrama saboda shafe akalla shekaru 10 suna aiki da kamfanin Media Trust
Wani sashe daga cikin ma’ikatan Rukunin Kamfanin Media Trust da aka karrama saboda shafe akalla shekaru 10 suna aiki da shi
Wadanda aka karrama saboda dadewa suna aiki a Rukunin Kamfanin Media Trust na akalla shekaru 10 suna aiki da
A hannun dama, Hassan Alpha, wadda aka Karrama da Kyauyar Rikon Amana na Rukunin Kamfanin Media Trust na 2023
Malam Abacha, wakilin Gwamna Babagana Zulum na Jibar Borno, a lokacin a shugaban kwamitin daraktocin kamfanin Media Trust ke mika masa kyautar da gwamnatin jihar ta lashe a matsayin hukumar gwamnati da huldarsa da Media Trust ta fi karfi a 2023.
Wakilin Shugabna Bankin Zenith, a lokacin a shugaban Rukunin Kamfanin Media Trust, Malam Kabiru Yusuf ke mika masa kyautar da bankin ya lashe a matsayin kamfani mai zaman kansa da huldarsa da Media Trust ta fi karfi a 2023.

  

Wasu daga cikin mahalarta taron

 

Wani sashe na maharta bikin
Mataimakin Editan Jaridar Aminiya, Isiyaku Muhammed, ya lashe kambum Ma’aikacin Mafi Rikon Amana
An karrama Ayuba Iliya na bangaren Trust TV da Kyauyar kwarewar aiki
Sagir Ibrahim shi ne ya lashe kyautar ma’aikaci mai kirkira na 2023 na kamfanin
Nura na sashen tallace-tallace na daga cikin wadana aka karrama saboda shafe shekaru 15 suna aikin a kamfanin
Wadanda aka karrama saboda shafe akalla shekaru 10 suna aiki da Rukunin Kamfanin Media Trust
An karrama Editan Dail Trust Sashen Intanet, George Taiwo da kyautar nagartar aiki.
Hassana Alfa a lokacin da take karbar kyautar karramawa a matsayin Ma’aikaciya Mai Rikon Amana na Media Trust na 2023
Simon Ekankan na daga cikin wadana aka karrama saboda shafe sama da shekara 10 suna aiki da kamfanin