✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hotuna: Yadda aka gudanar da Sallar Idi a Plateau

Jihar Filato na daya daga cikin jihohin da suka gudanar da Sallar Idi a ranar Lahadi. Aminiya ta ziyarci wasu daga cikin masallatan jihar musamman…

Jihar Filato na daya daga cikin jihohin da suka gudanar da Sallar Idi a ranar Lahadi.

Aminiya ta ziyarci wasu daga cikin masallatan jihar musamman a garin Jos babban birnin jihar.

 

Wani Masallaci da aka gudanar Sallar a garin Jos
Wani masallaci da aka gudanar da sallar Idi a Jos