✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Tankar mai ta yi bindiga a Dikko Junction

Wata mota dakon mai maƙare da man fetur ta yi bindiga bayani ta yi hatsari a mahaɗar Dikko Junction da ke Jihar Neja, a kan…

Wata mota dakon mai maƙare da man fetur ta yi bindiga bayani ta yi hatsari a mahaɗar Dikko Junction da ke Jihar Neja, a kan hanyar Abuja-Kaduna.