✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

HOTUNA: Mutum 4 sun jikkata a hatsarin mota a Suleja

Akalla mutum hudu ne suka ji rauni sanadiyyar wani hadarin mota da ya afku a Suleja, Jihar Neja.

Akalla mutum hudu ne suka ji rauni sanadiyyar wani hadarin mota da ya afku a Suleja, Jihar Neja.

An yi hatsarin ne tsakanin motar ‘yan sanda da wata mota karamar mota da kuma babur mai kafa uku.

Hotuna: Balarabe Alkassim