✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Halin da ake ciki bayan tashin ‘bom’ a Bodija

Ga wasu hotuna barnar da aka samu da muka samo muku daga kafofin sada zumnanta.

An tafka asarar rayuka da dukiyoyi da suka hada da muhallai da ababen hawa da sauransu a sakamakon tashin abubuwan fashewa a yankin Bodija da ke Ibadan, babban birnin Jihar Oyo.

Gwamnatin jihar ta tabbatar da rasuwar mutum 2, wasu 77 kuma sun jikkata a sakamkon iftila’in na daren alata.

Ga wasu hotuna barnar da aka samu, da muka samo muku daga kafofin sada zumnanta.