Waɗannan su ne rukunin gidajen 753 da hukumar yaki da almundahana (EFCC) ta ƙwace a hannun wani jami’in gwamnatin Najeriya.
A tarihin EFCC na shekara 21, ba ta taɓa samun irin wannan nasara ba a lokaci guda.
Waddannan su ne rukunin gidajen 753 da hukumar EFCC ta kwace a lokaci guda a hannun wani jami'in gwamnatin Najeriya