Rayuwar Sardauna da hakikanin yadda sojoji masu juyin mulki suka kashe shi daga bakin direbansa, Alhaji Ali Sarkin Mota wanda lamarin ya faru a aka idonsa.
Alhaji Ali Sarkin Motan Sardauna, ya siffanta wa Aminiya daga yadda sojojin suka kutsa cikin gidan da tsakar dare, har suka kai ga hallaka Sardauna.
- Ali Sarkin Mota, Direban Sardauna ya rasu
- Shin da gaske an haramta yin tashe a Kano?
- Yadda na tuka Sarauniyar Ingila a Najeriya – Ali Sarkin Mota
Ga bayanin da ya yi mana, makonni kafin rashin lafiyarsa ta yi tsatani har ta yi ajalinsa a ranar Laraba, 21 ga Afrilu 2021.