✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hidindimun Gizagawa na wannan makon:

A labarin jajantawa kuwa, mun samu labarin cewa Baban Gizagawan Jihar Nasarawa, Zanwan Lafiya, Alhaji Abdullahi Zakari (08096430960, abokin aikinsa ne Alhaji Auwal Yusuf Musa…

A labarin jajantawa kuwa, mun samu labarin cewa Baban Gizagawan Jihar Nasarawa, Zanwan Lafiya, Alhaji Abdullahi Zakari (08096430960, abokin aikinsa ne Alhaji Auwal Yusuf Musa II (Madakin Lafiya), Allah Ya yi wa rasuwa a ranar Asabar da ta gabata.
Shi kuwa Salisu Musa danhajjah Daura (08033758044), mahaifinsa ne Allah Ya yi wa rasuwa a makon nan.
Muna rokon Allah Ya yafe musu, Ya sa sun huta. Mu kuma da muka rage, muna rokon Allah Ya sa mu cika da ingantaccen imani, idan ta mu ta zo. Amin! – Gizago.

1-Mustapha Abdullahi Garba, 08055711547 (GZG647KNO).
2-Hajara M. Garba Potiskum, 07030826635 (GZG648YBE)
3-Muhammad Auwal, 08096305697 (GZG649ABJ)
4-Muhammadu Bello Hussaini Dakwa, 07034560742 (GZG650NJA).