✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hidindimun Gizagawa na wannan makon: 3

A labarin farin ciki, Shugaban Gizagawan Jihar Kano, Kabiru Ghali, 08030560070 (Abban Saudat) a Larabar makon jiya ce Allah Ya albarkace shi da karuwar haihuwar…

A labarin farin ciki, Shugaban Gizagawan Jihar Kano, Kabiru Ghali, 08030560070 (Abban Saudat) a Larabar makon jiya ce Allah Ya albarkace shi da karuwar haihuwar A’ishat Saddika.
Haka shi ma Malam Rabi’u 08064423143, (Malam Rah Malumfashi), a Talatar da ta gabata ya samun karuwa haihuwar ’ya’ya biyu (Hassana da Husaina).
A yayin da shi kuwa Haruna Muhammad Dattawa (08064866241), za a daura aurensa ne a gobe Asabar, a unguwar Wayan Makafi, kusa da A’ishatu Islamiyya, Jahun Bauchi.
Muna rokon Allah Ya raya dukkan yaran da aka haifa, Ya albarkace su da rayuwa mai albarka. Muna kuma taya ango da amarya murna, da fatan Allah Ya sanya a yi biki cikin sa’a, Ya albarkace su da zuri’a dayyaba. Amin! – Gizago.