✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hidindimun Gizagawa na wannan makon: 01

A labarin farin ciki, Bagizage Sufeto Ado Iro Charanci, Mataimakin Jami’in Ladabtarwa Na kasa (08035867054), za a daura aurensa da amaryarsa A’isha Sulaiman, a gobe…

A labarin farin ciki, Bagizage Sufeto Ado Iro Charanci, Mataimakin Jami’in Ladabtarwa Na kasa (08035867054), za a daura aurensa da amaryarsa A’isha Sulaiman, a gobe Asabar, a Sabuwar Hanya Charanci, Jihar Katsina Lokaci, da karfe 2:30 na rana.
Muna rokon Allah Ya sa albarka, Ya sanya a yi biki lafiya kuma kowa ya koma gidansa lafiya. Gizagawan Najeriya na taya ka murna. – Gizago!
A labarin jajantawa kuwa, Allah Ya yi wa kanin mahaifin Ibrahim Suleiman 07030304787 (PRO na Gizagawan Jihar Jigawa) rasuwa.
Shi kuwa Ibrahim Yunusa 08132052930, nasa mahaifin ne ya rasu a makon da ya gabata.
Muna rokon Allah Ya jikansu da gafara. Mu kuma da muka rage, Allah Ya sa mu dace da cikawa da ingantaccen imani, idan tamu ta zo. Amin. – Gizago!
Batun rijista kuwa, ga Gizagawan da suka dace: 1-Sulaiman Dauda Kurfi, 08064159040 (GZG685KTN). 2-Tukur Isah Mani, 08066092110 (GZG686KTN). 3-Abdulkadir Ibrahim, 08032457055 (GZG687KTN). 4-Muhammad Shama, 08034689649 (GZG688KTN). 5-Lawal Umar Mai Shayi, 08068903658 (GZG689KTN). 6-Lawal Sabo, 08067447735 (GZG690KTN).