✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Haxarin mota ya ci likitoci 6 ’yan Jihar Ekiti a Kaduna

Ranar Lahadin da ta gabata ce wasu likitoci shida ’yan asalin Jihar Ekiti suka rasa rayukansu a wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da…

Ranar Lahadin da ta gabata ce wasu likitoci shida ’yan asalin Jihar Ekiti suka rasa rayukansu a wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da su a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna.