Hukumomin Masallacin Annabi Muhammad (S.A.W) da ke Madina a kasar Saudiyya, sun sanar da harshen Hausa a cikin harsuna 10 da za a rika amfani da su wajen fassara hudubar sallar Juma’a.
Hakan dai na nufin Hausa ne kadai harshen da ya samu damar shiga jerin harsunan.
- Kusan ’yan Afirka miliyan 800 sun taba kamuwa da COVID-19 – WHO
- Motar shiga mafi tsayi a duniya da ta kai kafa 100
Sanarwar ya fito ne ranar Juma’a, kamar yadda kafafen yada labaran Saudiyya suka rawaito.
Ga jerin harsunan:
1.English
2.Urdu
3.French
4.Bengali
5.Malay
6.Turkish
7.Hausa
8.Chinese
9.Russian
10. Persian