✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Haramta Wa ‘Yan Canji Dala: Abin Da Ka Iya Biyo Baya

Bayan da Babban Bankin Najeriya (CBN) ya sanar da daina sayar wa 'yan canji dala farashinta ya fara tashi


‘Yan canji a Najeriya sun yi korafi. Cewa tun bayan da Babban Bankin Najeriya (CBN) ya sanar da daina sayar musu dala farashinta ya fara tashi, harkokinsu kuma na fuskantar barazana.

A iya nan abin ya tsaya ko kuwa?

A wannan karon, shirin Najeriya A Yau ya yi duba a kan yadda wannan lamari zai shafi talaka.