Yawan rabuwar aure a kasar Hausa abu ne da ya yi kusan zama Ammatul Balwa, (abinda kusan kowane sako da lungu za ka iya samun irin wannan matsalar na faruwa). To amma me ke janyo irin wannan matsalar? Rashin zabar macce ko namiji mai dabi’un kwarai da addini shi ne farko daga cikin musabbabin faruwar wannan lamari (Na rabuwar aure).
Hanyoyin da ya kamata mu bi domin zaven macen aure
Yawan rabuwar aure a kasar Hausa abu ne da ya yi kusan zama Ammatul Balwa, (abinda kusan kowane sako da lungu za ka iya samun…