✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hannu daya

Wani malamin jami’a ne mai hannu daya, yana cikin koyar da dalibai sai ya ce su kawo masa misalin karin maganar Hausa. Wani dalibi ya…

Wani malamin jami’a ne mai hannu daya, yana cikin koyar da dalibai sai ya ce su kawo masa misalin karin maganar Hausa. Wani dalibi ya daga hannu ya ce: “Hannu daya ba ya daukar jinka.” Nan da nan sai malamin shi kuma ya ce: “Ba ya daukar jinka amma yana ba da carry ober (yana iya kada dalibi a jarabawa).”
Daga Fatima Abdullahi ’Yar Lajawa 08112538490