✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

“Halin Da Muka Shiga Bayan Ambaliya a Garin Karnaya”

A mako biyu da suka wuce ne iftila’in ambaliya ta auku a garin Karnaya da ke Karamar Hukumar Dutse, Jihar Jigawa. Wasu wadanda abin ya…

A mako biyu da suka wuce ne iftila’in ambaliya ta auku a garin Karnaya da ke Karamar Hukumar Dutse, Jihar Jigawa.

Wasu wadanda abin ya shafa sun koka kan halin da suka shiga.

Kalli cikakken labarin a wannan bidiyon: