✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Hadarin mota ya ci mutum 10 masu zuwa wa’azi daga Jihar Kebbi

A ranar Asabar da ta gabata ce wasu matasa goma ’yan asalin karamar Hukumar Maiyama da ke Jihar Kebbi suka rasu sanadin hadarin mota a…

A ranar Asabar da ta gabata ce wasu matasa goma ’yan asalin karamar Hukumar Maiyama da ke Jihar Kebbi suka rasu sanadin hadarin mota a wani kauye da ke Birnin Gwari a Jihar Kaduna