✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Gyaran Tsarin Mulki: Idan wakilanmu ba su yi da gaske ba za a kara tsiyata Arewa –Kwankwaso

Gwamnan Jihar Kano Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce, yana kyamar yunkurin da ake son yi ga kundin tsarin mulki ne saboda a karshensa zai…

Gwamnan Jihar Kano Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce, yana kyamar yunkurin da ake son yi ga kundin tsarin mulki ne saboda a karshensa zai cutar da Arewa ne.