✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gwamnatin Neja za ta yi wa ’yan wasanta ruwan Naira

Gwamnatin Jihar Neja za ta yi wa ‘yan wasan da suka wakilci jihar a gasar wasannin motsa jiki na kasa da aka kammala a birnin…

Gwamnatin Jihar Neja za ta yi wa ‘yan wasan da suka wakilci jihar a gasar wasannin motsa jiki na kasa da aka kammala a birnin Ikko ruwan Naira,