Gwamnatin Jigawa za ta gina dakunan ba-haya 215 a yankunan karkara
Gwamnatin Jihar Jigawa za ta kashe Naira miliyan 156 don gina dakunan ba-haya 215 a kasuwanni da yankunan karkara domin magance gurbatar muhalli da jama’a…