✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gwamnan Yobe ya nemi ’yan Boko Haram su amince da sulhu

Gwamnan Jihar Yobe Alhaji Ibrahim Gaidam ya nemi ’ya’yan kungiyar  Jama’atu Ahlis Sunnah Lid Da’awa’ati wal Jihad da ake wa lakabi da Boko Haram su…

Gwamnan Jihar Yobe Alhaji Ibrahim Gaidam ya nemi ’ya’yan kungiyar  Jama’atu Ahlis Sunnah Lid Da’awa’ati wal Jihad da ake wa lakabi da Boko Haram su yi hakuri su ajiye makamansu don su zo a zauna da su don nemo hanyar sasantawa da su ko al’ummar jiha da kasa sa samu sa’ida.