✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Gwamnan Oyo ya lashe kananan hukumomi 31 cikin 33

Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde na Jam’iyyar PDP na gaba a sakamakon zaben da ake cigaba da tattarawa yanzu haka. Sanwo-Olu ya lashe kananan hukumomi…

Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde na Jam’iyyar PDP na gaba a sakamakon zaben da ake cigaba da tattarawa yanzu haka.

Sanwo-Olu ya lashe kananan hukumomi 18 cikin 20

Sakamakon zaben kujerar Gwamna da ‘yan Majalisar Dokoki ta Jihar Oyo da Hukumar zabe INEC ta bayyana ya nuna cewa Jam’iyyar PDP ke gaba.

Gwamna Seyi Makinde na Jam’iyar PDP da ke mulki shi ne ya yi nasarar samun kuri’u mafi rinjaye a kananan hukumomi 31 daga cikin 33 na Jihar.