✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gwamnan Kano ya raba wa Kwamishinoninsa 19 ma’aikatu

Gwamnan Kano ya rantsar da sabbin Kwamishinonin Jihar su 19

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, a ranar Litinin ya rantsar da sabbin Kwamishinonin Jihar su 19.

An rantsar da su ne a fadar gwamnatin Jihar, inda aka rarraba musu ma’aikatun da za su yi aiki a ciki.

Ga cikakkun ma’aikatun:

Kwamared Aminu Abdulsalam – Ma’aikatar Kananan Hukumomi

Haruna Umar Doguwa – Ma’aikatar Ilimi

Ali bukar Makoda – Ma’aikatar Ruwa

Dr. Abubakar Labaran yusuf – Ma’aikatar Lafiya

Injiniya Marwan Ahmad – Ayyuka da Gidaje

Barista Haruna Dederi – Ma’aikatar Shari’a

Dr. Yusuf Kofarmata – Ma’aikatar Ilimi Mai Zurfi

Nasiru sule Garo – Ma’aikatar Muhalli

Injiniya Muhammad Diggol – Ma’aikatar Sufuri

Abbas Sani Abbas –  Ma’aikatar Ciniki da Zuba Jari

Hamza Safiyanu – Ma’aikatar Raya Karkara

Dr. Danjuma Mahmoud – Ma’aikatar Noma

Musa Sulaiman Shanono – Ma’aikatar Kasafi da Tsare-tsare

Haj. Ladidi Garko – Ma’aikatar Al’adu da Yawon Bude Ido

Adamu Ali Kibiya – Ma’aikatar Kasa da Safiyo

Tajuddeen Othman – Ma’aikatar Kimiyya da Fasaha

Baba Halilu Dantiye – Ma’aikatar Yada Labarai

Sheik Tijjani Auwal – Ma’aikatar Harkokin Addini

Aisha Lawal – Ma’aikatar Harkokin Mata