✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gwamna Lalong ya karvi rahoton kwamitin kirkiro sababbin masarautu

Gwamnan Jihar Filato Barista Simon Lalong ya ba da tabbacin cewa, zai yi aiki da shawarwarin kwamitin kirkiro da sababbin masarautu da gundumomi da ya…

Gwamnan Jihar Filato Barista Simon Lalong ya ba da tabbacin cewa, zai yi aiki da shawarwarin kwamitin kirkiro da sababbin masarautu da gundumomi da ya kafa don ganin an samu dorewar zaman lafiya da kwanciyar hankali a jihar.