✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Gwamna Babangida ya bi mu gida-gida yana rusa kuka don mu sake zabensa –Chaska

Alhaji Muhammad Maude Usman wanda aka fi sani da Chaska a ’yan kwanakin nan sunansa ya yi tambari sakamakon jagorancin wani yunkurin da ke neman…

Alhaji Muhammad Maude Usman wanda aka fi sani da Chaska a ’yan kwanakin nan sunansa ya yi tambari sakamakon jagorancin wani yunkurin da ke neman Majalisar Dokokin Jihar Neja ta tsige Gwamnan Jihar Alhaji Mu’azu Babangida Aliyu,