✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gobara a Cibiyar Kasuwanci ta Duniya da ke Abuja

Gobara ta tashi a Cibiyar Kasuwanci ta Duniya da ke Abuja, Babban Birnin Tarayyar Najeriya. Wakilanmu sun ce wutar ta fara ci ne daga saman…

Gobara ta tashi a Cibiyar Kasuwanci ta Duniya da ke Abuja, Babban Birnin Tarayyar Najeriya.

Wakilanmu sun ce wutar ta fara ci ne daga saman dogon benen.

Tuni dai jami’an hukumar kashe gobara ta tarayya suka isa wajen domin kashe wutar da ta tashi.