Kungiyar kwallon kafa ta Gidan Talabijin na Abubakar Rimi (ARTb) ta zama zakara a gasar cin kofin kafafaen watsa labarai da kungiyar ‘Yan jarida Marubuata Labarin Wasanni ta kasa reshen Jihar Kano ta shirya wa kafafen watsa labarai da ke jihar mai taken gasar cin kofin Gwamna Ganduje.
Related
Karin Labarai
%d