✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

‘Gaskiya da riqon amana ne ke kawo ci gaban kasuwanci’

Wani dan kasuwa da ke kasuwar kayan abinci ta Dawanau Alhaji Auwalu Gero-Dawa ya  bayyana cewa tsare gaskiya da rikon amana su ne suke kawo…

Wani dan kasuwa da ke kasuwar kayan abinci ta Dawanau Alhaji Auwalu Gero-Dawa ya  bayyana cewa tsare gaskiya da rikon amana su ne suke kawo ci gaba a harkar kasuwanci musamman a wannan zamani da al’amura suka sauya.