✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gasar cin kofin duniya na ’yan kasa da shekara 17 na mata: Najeriya ta lallasa Azerbaijan 11-0

A ranar Talatar da ta gabata ne a cigaba da wasan kwallon kafa na cin kofin duniya na ’yan kasa da shekara 17 (U-17) na…

A ranar Talatar da ta gabata ne a cigaba da wasan kwallon kafa na cin kofin duniya na ’yan kasa da shekara 17 (U-17) na mata wanda ake yi a Azerbaijan,