✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gasar cin kofin Afirka karo na 29 Jibi Najeriya za ta buga wasan karshe da Burkina Faso

A jibi Lahadi ne za a yi wasan karshe a tsakanin kasashen Najeriya da Burkina Faso a gasar cin kofin Afirka da ke gudana a…

A jibi Lahadi ne za a yi wasan karshe a tsakanin kasashen Najeriya da Burkina Faso a gasar cin kofin Afirka da ke gudana a halin yanzu a kasar Afirka ta Kudu