Kungiyar CIES mai bibiyar harkokin kwallon kafa ta kasa da kasa, ta fidda jerin ’yan wasan kwallo 25 mafi daraja a halin yanzu.
Kungiyar mai nazarin kwallon kafa ta fidda wannan kididdiga ne bisa la’akari da alkaluman kwazo, samartaka, da kuma rawar da kowanne daga cikin ’yan kwallon ke taka wa a kungiyoyinsu.
Daga cikin jerin ’yan kwallo 25 mafi daraja da ta fitar wanda aka wallafa a jaridar wasanni ta MARCA ta kasar Sfaniya, akwai ’yan kwallon Ingila uku da na Sfaniya uku gami da Kylian Mbappe da kuma Erling Haaland, ’yan wasa biyun da ake ganin tauraruwarsu za ta hasku kwatankwacin ta Messi da Cristiano Ronaldo.
Ga jerin ’yan wasa 25 mafi daraja kamar yadda CIES ta fitar:
25. Sergino Dest

Daraja: €92.7m
Kasa: Amurka
Kungiya: Barcelona
Shekaru: 20
24. Marcos Llorente

Daraja: €93.1m
Kasa: Sfaniya
Kungiya: Atletico Madrid
Shekaru: 26
23. Achraf Hakimi

Daraja: €93.5m
Kasa: Morocco
Kungiya: Inter Milan
Shekaru: 22
22. Gabriel Jesus

Daraja: €98.7m
Kasa: Brazil
Kungiya: Manchester City
Shekaru: 24
21. Raheem Sterling

Daraja: €99.5m
Kasa: Ingila
Kungiya: Manchester City
Shekaru: 26
20. Bukayo Saka

Daraja: €104m
Kasa: Ingila
Kungiya: Arsenal
Shekaru: 19
19. Benardo Silva

Daraja: €104.2m
Kasa: Portugal
Kungiya: Manchester City
Shekaru: 26
18. Vinicius Junior

Daraja: €104.4m
Kasa: Brazil
Kungiya: Real Madrid
Shekaru: 20
17. Timo Werner

Daraja: €108.9m
Kasa: Jamus
Kungiya: Chelsea
Shekaru: 25
16. Ruben Dias

Daraja: €114.4m
Kasa: Portugal
Kungiya: Manchester City
Shekaru: 24
15. Trent Alexander-Arnold

Daraja: €115m
Kasa: Ingila
Kungiya: Liverpool
Shekaru: 22
14. Kai Havertz

Daraja: €116.5m
Kasa: Jamus
Kungiya: Chelsea
Shekaru: 21
13. Ferran Torres

Daraja: €118m
Kasa: Sfaniya
Kungiya: Manchester City
Shekaru: 21
12. Kylian Mbappe

Daraja: €118.3m
Kasa: Faransa
Kungiya: PSG
Shekaru: 22
11. Jadon Sancho

Daraja: €120.8m
Kasa: Ingila
Kungiya: Borussia Dortmund
Shekaru: 21
10. Mason Mount

Daraja: €123.6m
Kasa: Ingila
Kungiya: Chelsea
Shekaru: 22
9. Joao Felix

Daraja: €127.8m
Kasa: Portugal
Kungiya: Atletico Madrid
Shekaru: 21
8. Alphonso Davies

Daraja: €131.6m
Kasa: Canada
Kungiya: Bayern Munich
Shekaru: 20
7. Pedri Gonzalez Lopez

Daraja: €133.2m
Kasa: Sfaniya
Kungiya: Barcelona
Shekaru: 18
6. Frenkie de Jong

Daraja: €138.7m
Kasa: Netherlands
Kungiya: Barcelona
Shekaru: 24
5. Bruno Fernandes

Daraja: €154.3m
Kasa: Portugal
Kungiya: Manchester United
Shekaru: 26
4. Erling Haaland

Daraja: €155.5m
Kasa: Norway
Kungiya: Borussia Dortmund
Shekaru: 20
3. Marcus Rashford

Daraja: €159.1m
Kasa: Ingila
Kungiya: Manchester United
Shekaru: 23
2. Mason Greenwood

Daraja: €178m
Kasa: Ingila
Kungiya: Manchester United
Shekaru: 19
1. Phil Foden

Daraja: €190.2m
Kasa: Ingila
Kungiya: Manchester City
Shekaru: 21