✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Fiye da mutum dubu 45 suka mutu a rikicin Siriya

An salwantar da rayuka sama da dubu 45 a rikicin Siriya da aka fara tun cikin watan Maris din shekarar 2011, zuwa karshen wannan shekarar,…

An salwantar da rayuka sama da dubu 45 a rikicin Siriya da aka fara tun cikin watan Maris din shekarar 2011, zuwa karshen wannan shekarar, inda ’yan adawa suka dauki makamai, a fadan da suke yi da gwamnatin kasar.