✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Fashola da Kachikwu sun qaddamar da shirin gwamnati game da babban taro kan fetur

Ministan Wutar Lantarki, Ayyuka da Gidaje, Mista Babatunde Raji Fashola da Minista a Ma’aikatar Albarkatun Man Fetur, Dokta Emmanuel Ibe Kachikwu sun bayyana manufar gwamnati…

Ministan Wutar Lantarki, Ayyuka da Gidaje, Mista Babatunde Raji Fashola da Minista a Ma’aikatar Albarkatun Man Fetur, Dokta Emmanuel Ibe Kachikwu sun bayyana manufar gwamnati kan tattalin arziki musamman a bangaren mai da gas da wutar lantarki a yayin taron shekara-shekara na kungiyar Wakilan Kafafen Watsa Labarai masu dauko Rahoton Makamashi ta bana.