✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Farashin amfanin gona a wasu kasuwannin Arewa

Farashin kayan amfanin gona a wannan mako daga wasu kasuwannin Arewa.

Farashin kayan amfanin gona a wannan mako daga wasu kasuwannin kayan abinci a sassan kasar nan. 

Kasuwar Hatsi ta Dawanau a Jihar Kano:

Buhun masara mai nauyin kilo 100-Naira 21,000

Buhun wake mai nauyin kilo 100- Naira 44,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100- Naira 21,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 26,000

Buhun alkama mai nauyin kilo 100- Naira 47,500

Kasuwar Dandume a Jihar Katsina:

Buhun masara mai nauyin kilo 100- Naira-20,000

Buhun wake mai nauyin kilo 100- Naira 45,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100- Naira 23,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 24,000

Buhun alkama mai nauyin kilo 100- Naira 48,000

Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 60,000

Kasuwar Hatsi ta Kumo a Jihar Gombe:

Buhun masara mai nauyin kilo 100-Naira 20,500

Buhun farin wake manya mai nauyin kilo 100-Naira 44,500

Buhun dawa mai nauyin kilo 100-Naira 24,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 25,500

Buhun alkama mai nauyin kilo 100- Naira 47,500

Kasuwar Mutum Biyu a Jihar Taraba:

Buhun shinkafa yar gida mai nauyin kilo 100- Naira 45,000

Buhun masara mai nauyin kilo 100 – Naira 16,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 33,000

Buhun farin wake mai nauyin kilo 100- Naira 52,000

Buhun jan wake mai nauyin kilo 100- Naira 53,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100 – Naira 22,000