Farashin kayan amfanin gona a wannan mako daga wasu kasuwannin kayan abinci a sassan Arewacin kasar nan.
Kasuwar Damaturu a Jihar Yobe
Buhun masara mai nauyin kilo 100 – Naira 64,000
Buhun farin wake mai nauyin kilo 100 – Naira 96,000
Buhun jan wake mai nauyin kilo 100 – Naira 98,000
Buhun gyada tsaba mai nauyin kilo 100 – Naira 100,000
Buhun dawa mai nauyin kilo 100 – Naira 62,000
Buhun gero mai nauyin kilo 100 – Naira 63,000
Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100 – Naira 124,000
Kasuwar Hatsi ta Saminaka a Jihar Kaduna
Buhun jar masara mai nauyin kilo 100 – Naira 50,000
Buhun farar masara mai nauyin kilo 100 – Naira 50,000
Buhun dawa mai nauyin kilo 100 – Naira 51,000
Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100 – Naira 125,000
Buhun farin wake mai nauyin kilo 100 – Naira 105,000
Buhun waken soya mai nauyin kilo 100 – Naira 59,000
Buhun gyada mai nauyin kilo 100 – Naira 82,000
Buhun gero mai nauyin kilo 100 – Naira 53,000
Buhun Dauro mai nauyin kilo 100 – Naira 57,000
Kasuwar Dandume a Jihar Katsina
Buhun masara mai nauyin kilo 100 – Naira 57,000
Buhun gero mai nauyin kilo 100 – Naira 61,500
Buhun dawa mai nauyin kilo 100 – Naira 60,000
Buhun waken mai nauyin kilo 100 – Naira 100,000
Buhun waken soya mai nauyin kilo 100 – Naira 58,000
Buhun alkama mai nauyin kilo 100 – Naira 62,000
Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100 – Naira 128,000
Buhun irin shinkafa mai nauyin kilo 100 – Naira 51,000
Kasuwar Mutum Biyu a Jihar Taraba
Buhun farar masara mai nauyin kilo 100 – Naira 47,000
Buhun jar masara mai nauyin kilo 100 – Naira 48,000
Buhun gero mai nauyin kilo 100 – Naira 48,000
Buhun farin wake mai nauyin kilo 100 – Naira 95,000
Buhun waken soya mai nauyin kilo 100 – Naira 35,000
Buhun dawa mai nauyin kilo 100 – Naira 48,000
Buhun irin shinkafa mai nauyin kilo 100 – Naira 38,000
Kasuwar Hatsi ta Jingir a Jihar Filato
Buhun jar masara mai nauyin kilo 100 – Naira 50,000
Buhun farar masara mai nauyin kilo 100 – Naira 50,000
Buhun dawa mai nauyin kilo 100 – Naira 51,000
Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100 – Naira 125,000
Buhun waken soya mai nauyin kilo 100 – Naira 60,000
Buhun farin wake mai nauyin kilo 100 – Naira 105,000
Buhun gero mai nauyin kilo 100 – Naira 54,000
Buhun Dauro mai nauyin kilo 100 – Naira 57,000