✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Farashin amfanin gona a kasuwannin Arewa

Farashin hatsi yana bambanta a tsakanin kasuwannin Arewa.

Farashin kayan amfanin gona a wannan mako daga wasu kasuwannin kayan abinci a sassan Arewacin kasar nan.

Kasuwar Damaturu a Jihar Yobe

Buhun sabuwar masara mai nauyin kilo 100 —  Naira 42,000

Buhun masara tsohuwa mai nauyin kilo 100 — Naira 50,000

Buhun Sabon gero mai nauyin kilo 100 — Naira 33,000

Buhun tsohon gero mai nauyin kilo 100 — Naira 40,000

Buhun farin wake mai nauyin kilo 100 — Naira 52,000

Buhun Jan wake mai nauyin kilo — 100 Naira 54,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100 — Naira 42,000

Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100 — Naira 82,000.

Kasuwar Hatsi ta Saminaka a Jihar Kaduna

Buhun farar masara tsohuwa mai nauyin kilo 100 — Naira 31,000.

Buhun farar masara sabuwa mai nauyin kilo 100 — Naira 31,000

Buhun jar masara tsohuwa mai nauyin kilo 100 — Naira 50,000.

Buhun jar masara sabuwa mai nauyin kilo 100 —  Naira 33,000

Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100 —  Naira 75,000

Buhun Dawa mai nauyin kilo 100 — Naira 58,000

Buhun waken soya mai nauyin kilo 100 — Naira 32,000

Buhun farin wake tsoho mai nauyin kilo 100 — Naira 64,000

Buhun farin wake sabo mai bauyin kilo 100 —  Naira 52,000

Buhun dauro mai nauyin kilo 100 — Naira 60,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100 — Naira 37,000

Buhun gyada mai nauyin kilo 100 — Naira 76,000.

Kasuwar Abujan Bula a Jihar Gombe

Buhun sabuwar masara mai nauyin kilo 100 — Naira 35,000

Buhun tsohuwar masara mai nauyin kilo 100 — Naira 42,000

Buhun sabon gero mai nauyin kilo 100 — Naira 28,000

Buhun tsohon gero mai nauyin kilo 100 — Naira 30,000

Buhun sabon wake mai nauyin kilo 100 — Naira 55,000.

Kasuwar Hatsi ta Jingir a Jihar Filato

Buhun farar masara mai nauyin kilo 100 — Naira 30,000.

Buhun rar masara tsohuwa mai nauyin kilo 100 — Naira 30,000.

Buhun shinkafa mai kilo 100 — Naira 80,000

Buhun waken soya mai nauyin kilo — 100 Naira 35,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100 — Naira 55,000

Buhun dauro mai nauyin kilo 100 — Naira 60,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100 — Naira 38,000

Buhun farin wake tsoho mai nauyin kilo 100 —Naira 63,000

Buhun farin wake sabo mai nauyin kilo 100 —  Naira 55,000

Buhun gyada mai nauyin kilo 100 — Naira 76,000.

Kasuwar Kankiya a Jihar Katsina

Buhun masara tsohuwa mai nauyin kilo 100—  Naira 32,000

Buhun masara sabuwa mai nauyin kilo 100 —  Naira 32,000

Buhun dawa tsohuwa mai nauyin kilo 100 — Naira 40,000

Buhun dawa sabuwa mai nauyin kilo 100 — Naira 36,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100 — Naira 32,000

Buhun farin wake mai nauyin kilo 100 — Naira 48,000

Buhun waken suya mai nauyin kilo 100 — Naira 40,000

Buhun shinkafa casassa mai nauyin kilo 100 — Naira 44,000

Buhun shinkafa maras casa mai nauyin kilo 100 — Naira 24,000

Buhun alkama mai nauyin kilo 100 — Naira 56,000

Buhun gyada mai mai nauyin kilo 100 — Naira 52,000.