Duk da sassauta dokar da Gwamnatin jihar Kaduna ta yi a masallatan juma’a a fadin jihar, babban masallacin Juma’a na Sultan Bello ya ci gaba da kasancewa a kulle.
Wakilin Aminiya da ya halarci masallacin a lokacin sallar Juma’a (12/06/2020) ya iske masallacin na Sultan Bello a kulle kamar yadda ya aiko mana da hotunan da ke kasa: